Posts

Image
SARKIN FULANIN GOMBE FOUNDATION A KALTUNGO Kaltungo 2016, A yaune Mai Martaba Sarkin Kaltungo Engr. Sale Muhammad ya karbi nakuncin Gidauniyar Sarkin Fulanin Gombe Foundation domin gabatar da kyautuka ga Mata masu Haihuwa a Babban Asubitin Kaltungo wato General Hospital Kaltungo kuma Mai Martaba Sarkin Kaltungo shine ya bude gabatar da wadannan kyautuka kuma yakara dacewa abin Alkhairin daya shigo Kaltungo yazama dole yayi tattaki har zuwa Asubitin don ganewa idonshi Mai Martaba Sarkin Kaltungo yayi kira da babban murya ga masu hanu da shuni da yan Siyasa da suyi koyi da irin wadannan halaye na Mai Girma Alh Dr. Umaru Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) domin tallafawa masu karamin karfi daga karshe yayi Addu'ar ALLAH yakarama Dukiyar Alh Dr. UMARU KWAIRANGA Sarkin Fulanin Gombe Albarka ya kareshi da shirrin Duniya da Lahira Ameen

SPEECH BY ALH DR. UMARU KWAIRANGA (SARKIN FULANIN GOMBE)

Image
ACCEPTANCE SPEECH BY ALH (DR.) UMARU KWAIRANGA SARKIN FULANIN GOMBE ON THE OCCASSION OF THE CONFERMENT OF AN HONORARY DOCTORATE DEGREE ON HIM BY IGBINEDION UNIVERSITY, OKADA EDO STATE ON 29th NOVEMBER, 2014 protocol............... I feel deeply honored as I stand here today to accept this award of a doctorate degree by Nigeria's premier private University, Igbinedion University, Okada. I also feel a deep sense of humility to be counted in the same roll of honour as my distinguished fellow honorees, Alh Sen. (Dr.) Bala Muhammed (Kauran Bauchi), and previous recipients of similar honours from your University including former President Alh Shebu Shagari, Gen. Abdulsalami Abubakar, the Late President Nelson Mandela of South Africa, Most Hon. P. J. Patterson of Jamaica, His Excellency Mr. John Kuffor of Ghana, His Eminence Sultan Alh Sa'ad Abubakar, Hon Justice Alfa Belgore, Hajia Turai Yar' Adua, Mrs Victoria Gowon, Malam Isa Yuguda, Asiwaju Bola Tinubu and Dr. Ngozi Ok...

Nigerian Ministers with there Offices and Portfolios

Image
Nigerian Ministers with there Offices and Portfolios Citation/Profile of all newly sworn in Ministers of the Federal Republic of Nigeria by His Excellency, President Muhammadu Buhari, GCFR. SWEARING IN OF MINISTERS Mr. President, Please recall that in the exercise of the powers conferred on you by Section 147, Subsection 1, 2 and 3 of the Nigerian constitution, you nominated 36 qualified and capable Nigerians as Ministers of the Federal Republic of Nigeria for confirmation by the Senate. Mr. President, the Senate has since confirmed the nominees and they are here before you this morning to take their oaths of office. We shall take them in nine batches of four persons each. Mr. President, with your kind permission,we shall begin with the minister-designate from Abia State. Dr Okechukwu Enyinna Enelamah Born fifty years ago, Dr Okechukwu Enyinna Enelamah hails from Abia state. He earned a Bachelor of Medicine from the University of Nigeria in 1985. He also qualified as a Cha...

JAMA’ATU IZALATIL BID’AH WA IKAMATIS SUNNAH SUNAYEN MALAMAI DA ALARAMMOMIN DA JIBWIS TA KASA TA TURA TAFSIRIN RAMADAN NA SHEKARAR 1436H/2015 A JAHOHIN NAJERIYA, KASHI NA FARKO.

1. Sheikh Abdullahi Bala Lau da Alaramma Bello Argungu, Jimeta, Adamawa. 2. Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo da Alaramma Mustapha Jalingo, Jalingo, Taraba 3. Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Gumi da Alaramma Muh’d Auwal, Sultan Bello, Kaduna 4. Sheikh Usman Isa Taliyawa da Alaramma Abubakar Muh’d Gombe, Bolari, Gombe 5. Sheikh Ibrahim Sabi’u Jibiya da Alaramma Aminu Salisu Jibiya, Jibiya, Katsina 6. Sheikh Yakubu Musa Hassan da Alaramma Abubakar Adam, Katsina, Katsina 7. Sheikh Dr. Al-hassan Sa’eed Adam da Alaramma Usman Barikin Ladi, Jos, Plateau 8. Sheikh Dr. Abdullahi Saleh Paskitan da Alaramma Abbas Iliyasu, Kano, Kano. 9. Sheikh Abbas Jega da Alaramma Yusuf Suru, Birnin Kebbi, Kebbi 10. Sheikh Muh’d Kabir Haruna Gombe da Alaramma Ahmad Sulaiman, Sokoto Sokoto. 11. Sheikh Abubakar Giro Argungu, Alaramma Fadlullahi Musa Makera, Minna Nige. 12. Sheikh Rabi’u Aliyu Daura da Alaramma Yunusa Abubakar, Dan Fodio Mosque, Kaduna. 13. Sheikh Usman Baban Tine, NNPC Kaduna,...

Major General Muhammadu Buhari RTD,

Image
Major General Muhammadu Buhari RTD, Career: Joined the military, 1962; Commissioned Second Lieutenant, 1963; Platoon Commander 2nd Infantry Brigade, Abeokuta; Commander 2nd Infantry Battalion 1965-67; appointed Brigade Major, 2 Sector 1st Infantry Division, April 1967; Brigade Major and Commander, 31st Infantry Brigade, 1970-71; Assistant Adjutant-General 1st Infantry Division Headquarters, 1971-72; Military Governor North-Eastern State (Borno State); Federal Commissioner f or Petroleum and Energy, 1976-78; Chairman, Nigeria National Petroleum Corporation; General Officer Commanding (GOC), 3rd Armoured Division, Jos, 1981-83; Head of State and Commander in Chief, Nigerian Armed Forces, 1984-85; overthrown in August 1985 and made to retire from the Army; released on 13 December, 1988, after 40 months in detention; ran unsuccesfully for the Presidency in 1999, 2003 and 2007. Date of Birth: 17/12/1942 Place of Birth: Katsina State Education: Nigerian Military Training...

List of Kano State Governors

List of Governors of Kano State This is a list of administrators and governors of Kano state. Kano State was formed in 1967-05-27 when the Northern region was split into Benue-Plateau, Kano, Kwara, North-Central, North- Eastern  and North-Western states. Name Title Took Office Left Office Party Notes Commissioner of Police, Audu Bako May 1967 July 1975 Military Governor Colonel Sani Bello Military Governor July 1975 Sept 1978 Military Group Captain Ishaya Shekari Military Governor Sept 1978 Oct 1979 Military Alhaji Muhammadu Abubakar Rimi Governor Oct 1979 May 1983 PRP Alhaji Abdu Dawakin Tofa Governor May 1983 Oct 1983 PRP Alhaji Sabo Bakin ZuwoGovernorOct 1983 Dec 1983 PRP Air Commodore Hamza Abdullahi Governor Jan 1984Aug 1985 Military Governor Colonel. Ahmed Muhammad Daku Military Governor Aug 1985 1987 Military Group Captain Mohammed Ndatsu Umaru Military Governor December 198727 July 1988 Military Colonel Idris Garba Military Governor Aug 1988 Jan 1992 Mil...

History of Malam Sanusi Lamido Sanusi

Tarihin Mai Martaba Sarkin Kano Malam Sanusi Lamido Sanusi. An haifi Mallam Sanusi Lamido Sanusi a jahar Kano dake arewacin Nigeria a ranar 31 ga watan Yuli a shekarar 1961. Ya samu digirinsa na farko a fannin tsimi da tanadi da kuma fannin shari'ar musulunci daga Jami'ar Amadu Bello dake zaria da kuma Jami'ar Khartoum dake Sudan. Bayan ya koyar da tsimi da tanadi tsawon shekaru biyu a jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria, sai ya soma aikin banki a shekarar 1985 tare da Icon Limited, daga bisani kuma yai aiki tare da bankin UBA da kuma First Bank. Ya kai matsayin Babban Darakta a bankin First bank wanda shine banki mafi girma a Nigeria a watan Janairun shekarar 2009, daga bisani kuma aka nada shi gwamnan babban bankin Nigeria na 10 a watan Yunin shekarar 2009. Sai dai Shugaban Nigeria Goodluck Jonathan ya dakatar da shi daga matsayin Gwamnan a ranar 20 ga watan Fabrairun shekarar 2014 bayan da aka zarge shi da sakaci wajen harkar kudi Kafin a dakatar da ...