JAMA’ATU IZALATIL BID’AH WA IKAMATIS SUNNAH SUNAYEN MALAMAI DA ALARAMMOMIN DA JIBWIS TA KASA TA TURA TAFSIRIN RAMADAN NA SHEKARAR 1436H/2015 A JAHOHIN NAJERIYA, KASHI NA FARKO.
1. Sheikh Abdullahi Bala Lau da Alaramma Bello Argungu, Jimeta, Adamawa. 2. Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo da Alaramma Mustapha Jalingo, Jalingo, Taraba 3. Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Gumi da Alaramma Muh’d Auwal, Sultan Bello, Kaduna 4. Sheikh Usman Isa Taliyawa da Alaramma Abubakar Muh’d Gombe, Bolari, Gombe 5. Sheikh Ibrahim Sabi’u Jibiya da Alaramma Aminu Salisu Jibiya, Jibiya, Katsina 6. Sheikh Yakubu Musa Hassan da Alaramma Abubakar Adam, Katsina, Katsina 7. Sheikh Dr. Al-hassan Sa’eed Adam da Alaramma Usman Barikin Ladi, Jos, Plateau 8. Sheikh Dr. Abdullahi Saleh Paskitan da Alaramma Abbas Iliyasu, Kano, Kano. 9. Sheikh Abbas Jega da Alaramma Yusuf Suru, Birnin Kebbi, Kebbi 10. Sheikh Muh’d Kabir Haruna Gombe da Alaramma Ahmad Sulaiman, Sokoto Sokoto. 11. Sheikh Abubakar Giro Argungu, Alaramma Fadlullahi Musa Makera, Minna Nige. 12. Sheikh Rabi’u Aliyu Daura da Alaramma Yunusa Abubakar, Dan Fodio Mosque, Kaduna. 13. Sheikh Usman Baban Tine, NNPC Kaduna,...