Posts

Showing posts from July, 2017

ALH (DR) UMARU KWAIRANGA (SFG): OUR HERO AND THE SUCCESS OF THE CIS 2017 NATIONAL WORKSHOP

Image
Nigeria has today witnessed a great historic event as our own hero, Alhaji (Dr) Umaru Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) Coordinated the 2017 National Workshop of the Chartered Institute of Stock Brokers (CIS) as the Chairman of the CIS Workshop committee. As an eye witness, I can confidently and quite happily confirm that every participant in the workshop had appreciated the efforts put in place by the veteran investment guru in ensuring that the National Workshop is one of the best our country has had in its economic history. I had the opportunity of accompanying my Boss to The venue of the workshop at Transcorp Hilton Hotel Abuja on the eve of the programme where he supervised the decoration and proper organisation of the venue and received the guest participants from various parts of the Country. CIS President, Oluwaseyi Abe and 2nd Vice President Olatunde Amolegbe Mohammed came into the venue shortly after their arrival from Lagos and were all surprised that our hero was there hi

CHARTERED INSTITUTE OF STOCKBROKERS (CIS)

Image
A Jiya Ranar Talata (Tuesday) 5/July/2017 Ma'aikatar Saye da Sayarwa na Hannun Jari wato (Charterde Institute of Stockbrokers) ta Gudanar da Taron karawa juna sani akan bunkasa Tattalin Arziki ta hanyar Zuba Hannun Jari (Workshop 2017) domin ganin sunfidda Kasarmu Najeriya a halin datake ciki wanda Alh Dr. Umaru Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) ya Jagoranci gudanar da wannan Taron kuma Taron ya gudanane a Babban dakin Taro na Lagos - Osun Hall dake cikin Babban Masaukin Baki na Kasa da Kasa dake Birnin Tarayya Abuja Nigeria wato Transcorp Hilton Abuja. Hakazalika Taron yasamin Halartan masana Tattalin Arziki a gida da wajen Najeriya daga cikin mahalartan sunhada da Ministar Kudi ta Tarayyar Najeriya Kemi Adeosun, Gwamnan Babban Bankin Najeriya Central Bank of Nigeria Mr. Godwin I. Emefiele, Shugaban Ma'aikatar Kula da Hadahadar Hannun Jari ta Kasa The Nigerian Stock Exchange (NSE) Mr. Oscar, Shugaban Bankin Musulunci na Farko a Najeriya Jaiz Bank Plc kuma Tsohon Ministan Ku