Posts

Showing posts from February, 2017

Isa Wali Foundation

Image
The hero of the people of Gombe, Alhaji (Dr)  Umaru Kwairanga  (Sarkin Fulanin Gombe) attended the event of unveiling an Empowerment Initiative under Isa Wali Foundation which makes similar charity and humanitarian efforts to that of Sarkin Fulani Foundation at Yar'adua Centre Abuja. The event was attended by The Acting President Yemi Osinbajo, Alh Ali Ahmed Joda, Outgoing Minister of Environment Amina Mohammed, Dr Umaru A Mutallab, CON and host of other national  figures. Our hero's Foundation, Sarkin Fulani Foundation had been executing many community development projects and building capacities for youth, women and children development which many emerging foundations are now emulating with a view to making our society better. Sarkin Fulani Foundation is fully prepared to pursue its goals towards bringing a meaningful development to our people with utmost concern. May Allah reward our hero's efforts and grant him success. Allah ya cika mana burin mu. Amin!

SABO DA MAZA JARI

Image
A yammacin ranar Lahadi 19 Febrairu 2017 a Babban Birnin Tarayya Abuja aka Gudanar da Taron  ISA WALI Empowerment Initiative  Foundation wanda ya gudana a Babban Dakin Taron na Yar'adua Centre Taron yasami Halartan Manyan Mutane dake Jagoranci a Kasarmu irinsu Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya kuma Shugaban Kasa mai rikon Gado Farfesa  Yemi Osibanjo , Sarkin Kano Mal.  HRH Sanusi Lamido Sanusi , Tsohon Shugaban Alkalai na Kasa  Justice Uwais , Hamshakin Dankasuwann an Alh Dr. Umaru Mutallab, Alh Ahmed Joda, Minista Amina, dakuma Jagoran Alkhairi Alh Dr.  Umaru Kwairanga  (Sarkin Fulanin Gombe) Mai Gidauniyar Al Alkhairi  Sarkin Fulanin Gombe Foundation  wanda a Tarihin Jihar Gombe Alh Dr.  UMARU Kwairanga  (Sarkin Fulanin Gombe) shine Mutum na farko daya fara kirkiran irin wannan Gidauniya domin Tallafawa masu kananan karfi kama saga Mata masu Juna Biyu, samarwa Matasa Ayyukanyi, Daukar nauyin Yara Marayu suyi karatu domin samun Rayuwa kyau, Tallafawa Asubitoci da Ma