Posts

Showing posts from June, 2014

Major General Muhammadu Buhari RTD,

Image
Major General Muhammadu Buhari RTD, Career: Joined the military, 1962; Commissioned Second Lieutenant, 1963; Platoon Commander 2nd Infantry Brigade, Abeokuta; Commander 2nd Infantry Battalion 1965-67; appointed Brigade Major, 2 Sector 1st Infantry Division, April 1967; Brigade Major and Commander, 31st Infantry Brigade, 1970-71; Assistant Adjutant-General 1st Infantry Division Headquarters, 1971-72; Military Governor North-Eastern State (Borno State); Federal Commissioner f or Petroleum and Energy, 1976-78; Chairman, Nigeria National Petroleum Corporation; General Officer Commanding (GOC), 3rd Armoured Division, Jos, 1981-83; Head of State and Commander in Chief, Nigerian Armed Forces, 1984-85; overthrown in August 1985 and made to retire from the Army; released on 13 December, 1988, after 40 months in detention; ran unsuccesfully for the Presidency in 1999, 2003 and 2007. Date of Birth: 17/12/1942 Place of Birth: Katsina State Education: Nigerian Military Training

List of Kano State Governors

List of Governors of Kano State This is a list of administrators and governors of Kano state. Kano State was formed in 1967-05-27 when the Northern region was split into Benue-Plateau, Kano, Kwara, North-Central, North- Eastern  and North-Western states. Name Title Took Office Left Office Party Notes Commissioner of Police, Audu Bako May 1967 July 1975 Military Governor Colonel Sani Bello Military Governor July 1975 Sept 1978 Military Group Captain Ishaya Shekari Military Governor Sept 1978 Oct 1979 Military Alhaji Muhammadu Abubakar Rimi Governor Oct 1979 May 1983 PRP Alhaji Abdu Dawakin Tofa Governor May 1983 Oct 1983 PRP Alhaji Sabo Bakin ZuwoGovernorOct 1983 Dec 1983 PRP Air Commodore Hamza Abdullahi Governor Jan 1984Aug 1985 Military Governor Colonel. Ahmed Muhammad Daku Military Governor Aug 1985 1987 Military Group Captain Mohammed Ndatsu Umaru Military Governor December 198727 July 1988 Military Colonel Idris Garba Military Governor Aug 1988 Jan 1992 Militar

History of Malam Sanusi Lamido Sanusi

Tarihin Mai Martaba Sarkin Kano Malam Sanusi Lamido Sanusi. An haifi Mallam Sanusi Lamido Sanusi a jahar Kano dake arewacin Nigeria a ranar 31 ga watan Yuli a shekarar 1961. Ya samu digirinsa na farko a fannin tsimi da tanadi da kuma fannin shari'ar musulunci daga Jami'ar Amadu Bello dake zaria da kuma Jami'ar Khartoum dake Sudan. Bayan ya koyar da tsimi da tanadi tsawon shekaru biyu a jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria, sai ya soma aikin banki a shekarar 1985 tare da Icon Limited, daga bisani kuma yai aiki tare da bankin UBA da kuma First Bank. Ya kai matsayin Babban Darakta a bankin First bank wanda shine banki mafi girma a Nigeria a watan Janairun shekarar 2009, daga bisani kuma aka nada shi gwamnan babban bankin Nigeria na 10 a watan Yunin shekarar 2009. Sai dai Shugaban Nigeria Goodluck Jonathan ya dakatar da shi daga matsayin Gwamnan a ranar 20 ga watan Fabrairun shekarar 2014 bayan da aka zarge shi da sakaci wajen harkar kudi Kafin a dakatar da

History of Alhaji Dr. Ado Bayero

TARIHIN (Margayi Alhaji Dr. Ado Bayero) An haifi marigayi sarkin Kano Alhaji Ado Abdullahi Bayero a watan Yuli na shekarar 1930. Mahaifin sa shi ne Alhaji Abdullahi Bayero wanda yayi sarautar Kano tsawon shekaru 27. Bayan karatun Kur'ani da ya yi a gida ya yi karatun primary ta gidan sarki da ke kofar Kudu a shekarun 1937, sanna ya halarci makarantar middle school wadda aka fi sani a yanzu da Rumfa College, inda daga nan ya halarci makarantar koyon harshen larafci ta S.A.S wadda ya kammala a 1947. A shekarar 1947 ne ya fara aiki a bankin Africa na Birtaniya wanda aka fi sani da First Bank a yanzu, sannan ya koma aiki a NA (Native Authority) a 1949 a matsayin magatakarda. A 1952 kuma ya je karin ilimi a makarantar koyon gudanar da mulki dake Kongo a Zaria. Bayan dawowar sa Kano ne ya fara aiki a matsayin babban magatakarda a Native Authourity. An zabi Alhaji Ado Bayero a matsayin dan majalisa mai wakilitar Kano a Majalisar dokoki ta Kaduna a 1954, inda ya zauna ha

Brief History of Ado Bayero

ALLAH YA KYAUTATA KWANCIYA. Sarkin Kano Ado Bayero, Ya rasu yabar "Yaya 62, Maza 30 Mata 32 . Ga su nan;- 1.Alh. Sunusi Ado Bayero (Chiroman Kano. Hakimin Gwale) 2. Alh. Aminu Abdu Ado Bayero (Sarkin Dawakin tsakargida. Hakimi Dala) 3. Alh. Nasiru Ado Bayero (Turakin Kano Hakimin Nassarawa) 4. Alh. Ahmad Ado Bayero (Dan Buran Kano Hakimin Kumbotso) 5. Alh. Duniya ba hut.shir Ado Bayero (Dan Lawan Kano Hakimin Fagge) 6. Alh. Mahmoud Ado Bayero (Dan Darman Kano Hakimin Fagge) 7. Alh. Ibrahim Ado Bayero (Dan Ruwatan Kano Hakimin Sumaila) 8 Alh. Shehu Ado Bayero Atika 9. Alh. Abdullahi Ado Bayero Alhaji 10. Alh. Bello Ado Bayero San Turankin Kano Hakimin Kunci 11. Alh. Ali Ado Bayero Lee 12. Alh. Abbas Ado Bayero Maje 13. Alh. Inuwa Ado Bayero Babah 14. Alh Usman Ado Bayero B.K 15. Alh. Kabiru Ado Bayero Babah Barde 16. Alh. Umar Ado Bayero Baban Sokoto 17. Alh. Tijjani Ado Bayero Lima 18. Alh. Auwalu Ado Bayero Suttura 19. Alh. Ado

the Biography of Alh Abdullahi Ado Bayero

RIP: 8 things you should know about the late Emir of Kano, Ado Abdullahi Bayero Party PoliticsJun 6, 2014Reports reaching us this morning say that Alhaji Dr. Ado Abdullahi Bayero, 13th Fulani Emir of Kano, is dead. We commiserate with his family, the good people of Kano and Nigerians on this loss.We present 10 things you should know about this leader.Ado Bayero was born on the 25th of July, 1930, the eleventh child of his father, and second child of his mother.A holder of man y honorary doctorate degrees, he was educated up to college level, studying Islam, studied Islam, studied at the School of Arabic Studies and then Zaria Clerical College, where he finished from in 1952.He ascended the throne in October 1963 (aged 33), during Nigeria’s first republic, and is one of the longest-serving emirs in the emirate’s history, marking 50 years of his reign in 2013. He was Nigeria’s ambassador to Senegal at the time.Ado Bayero was once suspended by Muhammadu Buhari because he