SARKIN FULANIN GOMBE FOUNDATION A KALTUNGO Kaltungo 2016, A yaune Mai Martaba Sarkin Kaltungo Engr. Sale Muhammad ya karbi nakuncin Gidauniyar Sarkin Fulanin Gombe Foundation domin gabatar da kyautuka ga Mata masu Haihuwa a Babban Asubitin Kaltungo wato General Hospital Kaltungo kuma Mai Martaba Sarkin Kaltungo shine ya bude gabatar da wadannan kyautuka kuma yakara dacewa abin Alkhairin daya shigo Kaltungo yazama dole yayi tattaki har zuwa Asubitin don ganewa idonshi Mai Martaba Sarkin Kaltungo yayi kira da babban murya ga masu hanu da shuni da yan Siyasa da suyi koyi da irin wadannan halaye na Mai Girma Alh Dr. Umaru Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) domin tallafawa masu karamin karfi daga karshe yayi Addu'ar ALLAH yakarama Dukiyar Alh Dr. UMARU KWAIRANGA Sarkin Fulanin Gombe Albarka ya kareshi da shirrin Duniya da Lahira Ameen
Posts
Showing posts from July, 2016