TAYA MURNA GA JAGORAN ALKHAIRI ALH DR. UMARU KWAIRANGA (SARKIN FULANIN GOMBE) BISA CIKARSU SHEKARU 20 DA AURE SHIDA MATARSHI HAJIYA ASMA'U (AUNTY MAMI)

MUNA TAYA JAGORAN ALKHAIRI ALH DR. UMARU KWAIRANGA (SARKIN FULANIN GOMBE) CIKANSU SHEKARA 20 DA AURE DA KUMA ALBARKOKIN DA ALLAH YA AZURTASU A CIKIN WANNAN AUREN

A Shekaru 20 daidai da Mai Gidanmu kuma Jagoran Alkhairi Alh Dr. Umaru Kwairanga (Sarkin Fulanin Gimbe) yayi tare da Iyalinshi kuma abokiyar Rayuwarshi wato Hajiya Asma'u (Aunty Mami) ALLAH ya Albarkaci wannan Auren matuka.

Daga shekarar 1996 ALLAH ya Albarkacesu da samu karuwa ta Haihuwar 'Yaya guda 7, 'Yaya 4 Mata 'Yaya 3 Maza wanda daga cikin Yayan nasu 7 a yanzu haka ('Yaya 2 Mata suna Makarantar JAMI'A 'Yaya 2 Namiji da Tamace suna Makarantar Sakandare 'Yaya 2 Namiji da Tamace suna Makarantar Firamare wanda Dan Karaminsu kuma yaya Makarantar Naziri)

A cikin wannan zaman da ALLAH ya hada sun shida Karuwa ta bangarori da yawa, makar Ilimin Rayuwa dana Zamani, Karuwa ta bangaren cigaban Rayuwa, Karuwar Kauna da Soyayya, Karuwar Mutunci da Girmamawa a idon Duniya, Karuwar Kaunar Juna da Sadaukarwa tsakaninshi da Matarshi, wannan dalilin yasa yadauki Iyalinshi suka tafi Kasa Mai Tsarki wato Kasar Saudiyya domin su Gabatar da Ibadar Umrah domin neman Yardan ALLAH da mika Godiyarsu ta Musamman ga ALLAHU (SWT) da Manzonshi Annabi Muhammad (SAW).

Hakika muma Masoyan Alh Dr. Umaru Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) yazamo dole muyi Addu'a ta Musamman kuma muyi Farin Ciki da wannan Rayuwa Mai Albarka da kuka tsinci kanku a ciki tabbas muna Alfahari da hakan domin irin Nasarorin daduk kasamu to Nasarar Al Ummace, Muna Addu'ar ALLAH yakarama Zuriyarka Albarka yabiyama dukkan Bukatunka Duniya da Lahira yasa yanda kullum tunaninka Taimakon Al Umma suma Yayanka suyi koyi da halayenka kyawawa kuma ya shiryar mana dasu kan tafarkin Sunnar Annabin Rahama Annabi Muhammad (SAW)

ALLAH ya mana Jagora yasa mu dace Ameen Summa Ameen

Comments

Popular posts from this blog

WHO IS ALH (DR) UMARU KWAIRANGA (SARKIN FULANIN GOMBE)

Tarihin Shaikh Aminu Ibrahim Daurawa

WAYE SARKIN FULANIN GOMBE