LABARI CIKIN HOTUNA

A Yammacin jiya Litinin (Monday) 25 Satumba 2017 (25th September 2017) Jagoran Alkhairi, Wakilin Al Ummah Shahararren Dan Kasuwa kuma Masanin Hadahadar Hanun Jari a Gida da wajen Kasarnan Alh Dr. Umaru Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) ya halarci Taron Babbar Ma'aikatar kula da hada hadar Hannun Jari wato (Nigeria Stock Exchange) take gudanarwa Shekara Shekara da kuma Liyafar Girmamawa wato (Nigeria Stock Exchange AGM and Award Night Dinner) wanda Taron yasamu Halartan Manyan Yankasuwa dake Jagorantar Kasuwanci a Kasashen Afrika dama Duniya kamar irinsu Alhaji Aliko Dangote, Alh Umaru Mutallab da kuma Shugaban Ma'aikatar Mr. Oscar Onyeama da kuma Mai Martaba Sarkin Kano Alh HRH Muhammadu Sanusi II dadai sauransu yagudanane a Shelkwatar Ma'aikatar dake Garin Ikko babban Birnin Jihar Lagos hakazalika Alh Dr. UMARU KWAIRANGA Sarkin Fulanin Gombe ya kasance daya daga cikin wadanda Ma'aikatar ta Karramashi a matsayinshi na Jagoran Abokan huldar Ma'aikatar wajen kara kawowa Ma'aikatar cigaba mai anfani da bunkasa Ma'aikatar a Gida da Wajen Kasarnan
Muna Addu'ar ALLAH yakarawa Alh Dr. UMARU KWAIRANGA Sarkin Fulanin Gombe Girma, Daukaka, Basira, Nasibi da Lafiya akan dukkanin Harkokin da yake, muna Rokon ALLAHyabiyamar dukkan Bukatunshi na Alkhairi Duniya da Lahira ALLAH yasa Kaine Gwamnanmu a Jihar Gombe 2019
ALLAH yakara Daukaka ma wannan Ma'aikatar.

Comments

Popular posts from this blog

List of Kano State Governors

Tarihin Shaikh Aminu Ibrahim Daurawa

Buhari names Chairmen for Education Ministry Agencies Dr Sadiq Umar Abubakar Included