TAYA MURNA GA JAGORAN ALKHAIRI ALH DR. UMARU KWAIRANGA (SARKIN FULANIN GOMBE) BISA CIKARSU SHEKARU 20 DA AURE SHIDA MATARSHI HAJIYA ASMA'U (AUNTY MAMI)
MUNA TAYA JAGORAN ALKHAIRI ALH DR. UMARU KWAIRANGA (SARKIN FULANIN GOMBE) CIKANSU SHEKARA 20 DA AURE DA KUMA ALBARKOKIN DA ALLAH YA AZURTASU A CIKIN WANNAN AUREN A Shekaru 20 daidai da Mai Gidanmu kuma Jagoran Alkhairi Alh Dr. Umaru Kwairanga (Sarkin Fulanin Gimbe) yayi tare da Iyalinshi kuma abokiyar Rayuwarshi wato Hajiya Asma'u (Aunty Mami) ALLAH ya Albarkaci wannan Auren matuka. Daga shekarar 1996 ALLAH ya Albarkacesu da samu karuwa ta Haihuwar 'Yaya guda 7, 'Yaya 4 Mata 'Yaya 3 Maza wanda daga cikin Yayan nasu 7 a yanzu haka ('Yaya 2 Mata suna Makarantar JAMI'A 'Yaya 2 Namiji da Tamace suna Makarantar Sakandare 'Yaya 2 Namiji da Tamace suna Makarantar Firamare wanda Dan Karaminsu kuma yaya Makarantar Naziri) A cikin wannan zaman da ALLAH ya hada sun shida Karuwa ta bangarori da yawa, makar Ilimin Rayuwa dana Zamani, Karuwa ta bangaren cigaban Rayuwa, Karuwar Kauna da Soyayya, Karuwar Mutunci da Girmamawa a idon Duniya, Karuwar Kaunar Juna da...