Posts

HIRAR DA DAN JARIDA YAYIDA MAI GIRMA ALH DR. Umaru Kwairanga SARKIN FULANIN GOMBE A YAMMACIN JIYA LAHADI.

Image
TAMBAYA: Barka da yamma Ranka yadade: 1. Idan ka zama Gwamna; me kake son kayiwa Al Ummar Jihar Gombe musamman masu karamin karfi? 2. Mene ne yasa kayi imani da cewar kaine mutumin da ya dace da matsayin Gwamnan Jihar Gombe a 2019? 3. Mun san cewa ka kasance a matsayin jagoranci a wurare daban-daban; Menene kadauki jagoranci a gareka? Nagode. AMSA: Idan kuma lokacin da na zama Gwamna na Jihar Gombe, zan bada karfi da fifiko wajen ganin Al Ummar Jihar Gombe sun sami yanayi mai kyau wandazaibasu damar gudanar da Ayyuka, Kasuwanci, Sana'ar Hanu cikin kwanciyar Hankali da cigaba mai dorewa. Tare da nuna kulawa ta musamman ga masu karamin karfi, hakazalika zan tabbatar da cewa suna da damar samun horarwa don bunkasa harkokinsu da kuma bunkasa ƙwarewar su, haɓaka don sanya basira da horarwa don yin amfani da kwarewa da tallafi daga gwamnati don tabbatar da amfani da irin waɗannan shirye-shirye da kokarin. AMSA: Na tabbatar nine nafi cancanta nazamo Gwamnan Jihar Gombe a 2019 sa

AN INTERVIEW WITH AUSPICIOUS GOMBE STATE APC GUBERNATORIAL ASPIRANT ON HIS AMBITION...

Image
INTERVIEWER...    Good afternoon sir, if you eventually become the Governor; what would you like to do better for the citizens, especially the less privileged? 2. What makes you believe you are the right person for the position come 2019? 3. We know you have been holding leadership roles in different capacity; What's leadership to you? Thanks sir.  THE ANSWERS BY ALH (DR) UMARU KWAIRANGA (SARKIN FULANIN GOMBE)     If and when I become Governor of Gombe State, my priority would be empowerment of all citizens of the jewel state. Empowerment in this case would involve creating the right atmosphere for our people to do their work, businesses, professions optimally and prosper. With specific regards to the less privileged, I would ensure that they have access to training to develop their innate skills,financing to put the skills and training to productive use and support from government to ensure that the benefits from such programs and efforts are sustained.     I believe I

ALH DR. UMARU KWAIRANGA SFG: AN ASTUTE INVESTMENT PROFESSIONAL PER EXCELLENCE! ALHAMDULILLAH!

Image
The Annual General meeting and Award Night of the Prestigious Nigeria Stock Exchange (NSE) where our hero, Alhaji (Dr) Umaru Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) is a Council member/Director held in Lagos yesterday and our hero and his fellow council members which includes the likes of Alhaji Aliko Dangote, Mr Oscar Onyeama among many others anchored the deliberations at the AGM whic h unveiled a tremendous success for the nation and its economy. The Nigeria stock exchange has achieved 80% demutualization in its process to reposition the capital market, as a key pivot of economic activities in the country and continent courtesy of the efforts put in place by our hero and his fellow Council members to the NSE one of the best in the World. The NSE retained a strong balance sheet of N22billion, but was focused on its strategic long-term plans and is positioned for the nation’s economic recovery. Our hero recieved Award of Excellence in presence of His life Chairman and mentor, Alhaji (Dr

LABARI CIKIN HOTUNA

Image
A Yammacin jiya Litinin (Monday) 25 Satumba 2017 (25th September 2017) Jagoran Alkhairi, Wakilin Al Ummah Shahararren Dan Kasuwa kuma Masanin Hadahadar Hanun Jari a Gida da wajen Kasarnan Alh Dr.  Umaru Kwairanga  (Sarkin Fulanin Gombe) ya halarci Taron Babbar Ma'aikatar kula da hada hadar Hannun Jari wato ( Nigeria Stock Exchange ) take gudanarwa Shekara Shekara da kuma Liyafar Girmamawa wato (Nigeria Stock Exchange AGM and Award Night Dinner) wanda Taron yas amu Halartan Manyan Yankasuwa dake Jagorantar Kasuwanci a Kasashen Afrika dama Duniya kamar irinsu Alhaji  Aliko Dangote , Alh Umaru Mutallab da kuma Shugaban Ma'aikatar Mr. Oscar Onyeama da kuma Mai Martaba Sarkin Kano Alh  HRH Muhammadu Sanusi II  dadai sauransu yagudanane a Shelkwatar Ma'aikatar dake Garin Ikko babban Birnin Jihar Lagos hakazalika  Alh Dr. UMARU KWAIRANGA Sarkin Fulanin Gombe  ya kasance daya daga cikin wadanda Ma'aikatar ta Karramashi a matsayinshi na Jagoran Abokan huldar Ma'aikatar wa

ALH (DR) UMARU KWAIRANGA (SFG): OUR HERO AND THE SUCCESS OF THE CIS 2017 NATIONAL WORKSHOP

Image
Nigeria has today witnessed a great historic event as our own hero, Alhaji (Dr) Umaru Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) Coordinated the 2017 National Workshop of the Chartered Institute of Stock Brokers (CIS) as the Chairman of the CIS Workshop committee. As an eye witness, I can confidently and quite happily confirm that every participant in the workshop had appreciated the efforts put in place by the veteran investment guru in ensuring that the National Workshop is one of the best our country has had in its economic history. I had the opportunity of accompanying my Boss to The venue of the workshop at Transcorp Hilton Hotel Abuja on the eve of the programme where he supervised the decoration and proper organisation of the venue and received the guest participants from various parts of the Country. CIS President, Oluwaseyi Abe and 2nd Vice President Olatunde Amolegbe Mohammed came into the venue shortly after their arrival from Lagos and were all surprised that our hero was there hi

CHARTERED INSTITUTE OF STOCKBROKERS (CIS)

Image
A Jiya Ranar Talata (Tuesday) 5/July/2017 Ma'aikatar Saye da Sayarwa na Hannun Jari wato (Charterde Institute of Stockbrokers) ta Gudanar da Taron karawa juna sani akan bunkasa Tattalin Arziki ta hanyar Zuba Hannun Jari (Workshop 2017) domin ganin sunfidda Kasarmu Najeriya a halin datake ciki wanda Alh Dr. Umaru Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) ya Jagoranci gudanar da wannan Taron kuma Taron ya gudanane a Babban dakin Taro na Lagos - Osun Hall dake cikin Babban Masaukin Baki na Kasa da Kasa dake Birnin Tarayya Abuja Nigeria wato Transcorp Hilton Abuja. Hakazalika Taron yasamin Halartan masana Tattalin Arziki a gida da wajen Najeriya daga cikin mahalartan sunhada da Ministar Kudi ta Tarayyar Najeriya Kemi Adeosun, Gwamnan Babban Bankin Najeriya Central Bank of Nigeria Mr. Godwin I. Emefiele, Shugaban Ma'aikatar Kula da Hadahadar Hannun Jari ta Kasa The Nigerian Stock Exchange (NSE) Mr. Oscar, Shugaban Bankin Musulunci na Farko a Najeriya Jaiz Bank Plc kuma Tsohon Ministan Ku